Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Abrahamjr
Aug 28, 2024
  • 23.6 MB

    Taille de fichier

  • Android 4.4+

    Android OS

À propos de Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Soyayya da shakuwa

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.

Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.

A kullum kana k'ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.

Samun ki a rayuwata ya bani k'warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.

Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.

Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.

Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.

Mungodé.

Voir plus

What's new in the latest 7.3.0

Last updated on Aug 28, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Voir plus

Vidéos et captures d'écran

  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Affiche
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci capture d'écran 1
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci capture d'écran 2
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci capture d'écran 3
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci capture d'écran 4

Informations Sakon Soyayya Hausa Da Turanci APK

Dernière version
7.3.0
Android OS
Android 4.4+
Taille de fichier
23.6 MB
Développeur
Abrahamjr
Available on
Téléchargements APK sûrs et rapides sur APKPure
APKPure utilise la vérification de la signature pour garantir des téléchargements de Sakon Soyayya Hausa Da Turanci APK sans virus pour vous.
APKPure icône

Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure

Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!

Téléchargement APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies