Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Afri-Florecer
Aug 28, 2024
  • 23.6 MB

    파일 크기

  • Android 4.4+

    Android OS

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 정보

소야 야 다 샤쿠와

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.

Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.

A kullum kana k'ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.

Samun ki a rayuwata ya bani k'warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.

Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.

Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.

Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.

문고데.

더 보기

What's new in the latest 7.3.0

Last updated on Aug 28, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
더 보기

비디오 및 스크린 샷

  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 포스터
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 스크린샷 1
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 스크린샷 2
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 스크린샷 3
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 스크린샷 4

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci apk 정보

최신 버전
7.3.0
Android OS
Android 4.4+
파일 크기
23.6 MB
개발자
Afri-Florecer
Available on
Google Play에서 안전하고 빠른 APK 다운로드
Google Play는 바이러스 없는 Sakon Soyayya Hausa Da Turanci APK 다운로드를 위해 서명 확인을 사용합니다.
Google Play 아이콘

Google Play 앱을통한매우빠르고안전한다운로드

한번의클릭으로 Android에 XAPK/APK 파일을설치할수있습니다!

다운로드 Google Play
thank icon
사용자 환경을 개선하기 위해 이 웹 사이트의 쿠키 및 기타 기술을 사용합니다.
이 페이지의 링크를 클릭하면 당사의 개인 정보 보호 정책쿠키 정책에 동의하는 것입니다.
더 알아보기