Kalaman Soyayya

Kalaman Soyayya

Afri-Florecer
Sep 9, 2024
  • 28.1 MB

    Taille de fichier

  • Android 5.0+

    Android OS

À propos de Kalaman Soyayya

Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.

Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.

Mallakar veut mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su.

Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa;

1. Kalaman Soyayya

2. Samfuran Kalaman Soyayya

3. Yadda ake Soyayya

4. Taya ake burge Budurwa

5. Zauren koyarda soyayya.

6. Soyayya d Shakuwa

7. Masse Yadda ake tunkarar Budurwa

8. Zafafan Kalaman Soyayya

Le Sauransu.

Mun saki sabon manhaja na wannan shekarar ta 2024 zuwa 2027

Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi rate na veux l'application.

Voir plus

What's new in the latest 7.2.0

Last updated on Sep 9, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Voir plus

Vidéos et captures d'écran

  • Kalaman Soyayya Affiche
  • Kalaman Soyayya capture d'écran 1
  • Kalaman Soyayya capture d'écran 2
  • Kalaman Soyayya capture d'écran 3
  • Kalaman Soyayya capture d'écran 4
  • Kalaman Soyayya capture d'écran 5
  • Kalaman Soyayya capture d'écran 6
  • Kalaman Soyayya capture d'écran 7

Informations Kalaman Soyayya APK

Dernière version
7.2.0
Android OS
Android 5.0+
Taille de fichier
28.1 MB
Développeur
Afri-Florecer
Available on
Téléchargements APK sûrs et rapides sur Google Play
Google Play utilise la vérification de la signature pour garantir des téléchargements de Kalaman Soyayya APK sans virus pour vous.

Vieilles versions de Kalaman Soyayya

Google Play icône

Téléchargement super rapide et sûr via l'application Google Play

Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!

Téléchargement Google Play
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies