Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Abrahamjr
Aug 28, 2024
  • 23.6 MB

    Tamanho do arquivo

  • Android 4.4+

    Android OS

Sobre este Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Soyayya da shakuwa

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.

Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.

A kullum kana k'ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.

Samun ki a rayuwata ya bani k'warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.

Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.

Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.

Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.

Mungode.

Mostrar mais

Novidades em 7.3.0 mais recente

Last updated on Aug 28, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostrar mais

Vídeos e capturas de tela

  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Cartaz
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci imagem de tela 1
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci imagem de tela 2
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci imagem de tela 3
  • Sakon Soyayya Hausa Da Turanci imagem de tela 4

Informações sobre Sakon Soyayya Hausa Da Turanci APK

Última Versão
7.3.0
Android OS
Android 4.4+
Tamanho do arquivo
23.6 MB
Desenvolvedor
Abrahamjr
Disponível em
Downloads seguros e rápidos de APK no APKPure
O APKPure usa verificação de assinatura para garantir downloads de APK Sakon Soyayya Hausa Da Turanci sem vírus para você.

Versões Antigas de Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

APKPure ícone

Baixar de Forma Rápida e Segura via APKPure App

Um clique para instalar arquivos XAPK/APK no Android!

Baixar APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies