Kalaman Soyayya
28.1 MB
Tamanho do arquivo
Android 5.0+
Android OS
Sobre este Kalaman Soyayya
Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.
Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.
Mallakar quer mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara e soyayyar su.
Ga kadan Daga cikin abubuwan dawanan app ya kunsa;
1. Kalaman Soyayya
2. Samfuran Kalaman Soyayya
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burgue Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. Soyayya d shakuwa
7. Yadda ake tunkarar maça Budurwa
8. Zafafan Kalaman Soyayya
Da sauransu.
Mun saki sabon manhaja nawann shekarar ta 2024 zuwa 2027
Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi taxa na quero app.
Novidades em 7.2.0 mais recente
Informações sobre Kalaman Soyayya APK
Versões Antigas de Kalaman Soyayya
Kalaman Soyayya 7.2.0
Kalaman Soyayya 7.1.0
Kalaman Soyayya 7.0.0
Kalaman Soyayya 6.0
Baixar de Forma Rápida e Segura via APKPure App
Um clique para instalar arquivos XAPK/APK no Android!