Tatsuniya Hausa
About Tatsuniya Hausa
یا کنشی لاباران تتسونیو نا ہوسہ ماسو الیمانتروا دا نشاندانتروا
Akwai labarai da dama waɗanda suka fito a cikin tatsuniyoyin jarumi ko jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka da kuma Mayaudara.
Misalin Jarumi daya fito a ciki shi ne babarbare. وانی یارومین شی نی متسیاسی، مسالین جاروما شی نی تا کٹسے کازلیکا برٹونتونا۔ Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a ƙarshen labarin.
مونا شاورسو سبودا ہالینسو وآندا سوکے ماسو نگرتا۔ Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu a ƙarshen labarin.
Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyauttuka kuma tagaya mata sunan Dasikuttuka kuma tagaya mata sunanɗ.
وانی مسالن نا ماتیمکا شی نی نا سونتسے اے سیکن واɗندا سوکا یی ما سرکی کشیدا یاکوما گیڈا دگا یاƙان ڈان تسیر دا ٹا-کتسے دگا نارکیوا۔
Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari, sannan Aljannu, Tururuwa, da Sarkin Daji su ma sun taimaka mashi.
دُک دا ہاکا، مایاودری شی نی وانڈا یافی مہمنچی اے سیکن تتسنیار۔ وانن نیما تسائین دا گیزو یا فی فٹوا امما سو ما سورن سنا دا مہممانچی تا ہنیوئی دبان-دبان۔
وانی ابو نا مسمان گیمدا گیزو شی نی، با کسفائی یاکے یودربا سائی دائی یاودری کانسا۔
گا کڈن دگا سکن مانیاں تسسونیو دا سوکے سکن وانان منھاجا۔
1. Gizo da Budurwar Danƙo
2. مالم مائدہ
3. Daskin Dariɗi na farko.
4. مسن گیا ۔
5. Matsiyaci da Kwarkwata
6. Gizo da Botorami
7. Ɗan-Ƙarin-Gwiwa
8. بالو
9. گیزو دا ماکیجی
10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu
11. ٹا کٹسے
12. Ɗan Kutungayya na biyu
13. Ɗan بریباری دا متانسا
14. Ɗan Kutungayya na farko
What's new in the latest 10.1
Tatsuniya Hausa APK معلومات
کے پرانے ورژن Tatsuniya Hausa
Tatsuniya Hausa 10.1
Tatsuniya Hausa 10.0
Tatsuniya Hausa 9.9
APKPure ایپکےذریعےانتہائی تیزاورمحفوظڈاؤنلوڈنگ
Android پر XAPK/APK فائلیںانسٹالکرنےکےلیےایککلککریں!