Tatsuniya Hausa

Tatsuniya Hausa

Abrahamjr
Aug 1, 2024
  • 17.7 MB

    Saiz Fail

  • Android 4.4+

    Android OS

Mengenai Tatsuniya Hausa

Ya Kunshi Labaran Tatsuniyo Na Hausa Masu Ilimantarwa Da Nishadantarwa

Akwai labarai da dama waɗanda suka fito a cikin tatsuniyoyin Jarumi ko Jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka da kuma Mayaudara.

Misalin Jarumi daya fito a ciki shi ne Babarbare. Wani jarumin shi ne Matsiyaci, misalin Jaruma shi ne Ta-kitse kazalika Burtununa. Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a ƙarshen labarin.

Muna sha'awarsu saboda halayensu waɗanda suke masu nagarta. Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu a ƙarshen labarin.

Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagaya mata sunan Daskin Dariɗi saboda takyautata mata.

Wani misalin na Mataimaka shi ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kashedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa.

Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari, sannan Aljannu, Tururuwa, da Sarkin Daji su ma sun taimaka mashi.

Duk da haka, Mayaudari shi ne wanda yafi muhimmanci a cikin Tatsuniyar. Wannan nema tsayin da Gizo ya fi fitowa amma su ma sauran suna da muhimmanci ta hanyoyi daban-daban.

Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne, ba kasafai yake yaudaraba sai dai yayayaudari kansa.

Ga Kadan daga cikin manyan tsatsuniyo da suke cikin wannan manhaja.

1. Gizo da Budurwar Danƙo

2. Malam Maidara

3. Daskin Dariɗi na farko.

4. Musan Gayya

5. Matsiyaci da Kwarkwata

6. Gizo da Botorami

7. Ɗan-Ƙarin-Gwiwa

8. Balulu

9. Gizo da Maciji

10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu

11. Ta Kitse

12. Ɗan Kutungayya na biyu

13. Ɗan Barebari da Matansa

14. Ɗan Kutungayya na farko

Tunjukkan Lagi

What's new in the latest 10.1

Last updated on Aug 1, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Tunjukkan Lagi

Video dan tangkapan skrin

  • Tatsuniya Hausa penulis hantaran
  • Tatsuniya Hausa syot layar 1
  • Tatsuniya Hausa syot layar 2
  • Tatsuniya Hausa syot layar 3
  • Tatsuniya Hausa syot layar 4
  • Tatsuniya Hausa syot layar 5
  • Tatsuniya Hausa syot layar 6
  • Tatsuniya Hausa syot layar 7

Versi lama Tatsuniya Hausa

APKPure ikon

Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure

Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!

Muat Turun APKPure
thank icon
Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Baca Yang Selanjutnya