Tsara Kalaman Soyayya

Tsara Kalaman Soyayya

Abdu Matashi
Nov 18, 2024
  • 21.1 MB

    File Size

  • Android 4.4+

    Android OS

About Tsara Kalaman Soyayya

Mu koyi Tsara kalaman Soyayya cikin Sauki, Yadda ake Soyayya

Alamomin da suke nuna cewa mace tana son namiji

Zata riƙa neman taga cewa tayi maka magana, misali ta hanyar yi maka wasu tambayoyi akan abubuwan data sani.

Zata riƙa yawan yi maka murmushi akan abubuwan da yin murmushi akan su bai da wani muhinmanci.

Zata riƙa yawan taɓa gashin kai a sa'ilin da take yin magana dakai.

Zata riƙa yawan gyaran jikin ta a lokacin da take tare da kai.

Zaka riƙa yawan haɗuwa da ita a gurare mabanbanta.

Zaka fahimci cewa bata ruɗewa idan tana magana a gaban wasu mazajen amma kai kuma tana ruɗewa idan tana yin magana da kai.

Zamu koyi abubuwa kamar haka a cikin wannan littafin

*Tsara Kalaman Soyayya

*Tsantsar Soyayya

*Mu so juna

*Muyi Soyayya

*Mu koyi Soyayya

Show More

What's new in the latest 1.1.0

Last updated on 2024-11-18
Tsara kalaman Soyayya
*Littafin Koyon Soyayya
*Mu koyi Soyayya
*Muyi Soyayya
*Kalamn Soyayya
Show More

Videos and Screenshots

  • Tsara Kalaman Soyayya poster
  • Tsara Kalaman Soyayya screenshot 1
  • Tsara Kalaman Soyayya screenshot 2
  • Tsara Kalaman Soyayya screenshot 3

Tsara Kalaman Soyayya APK Information

Latest Version
1.1.0
Category
Dating
Android OS
Android 4.4+
File Size
21.1 MB
Developer
Abdu Matashi
Available on
Safe & Fast APK Downloads on APKPure
APKPure uses signature verification to ensure virus-free Tsara Kalaman Soyayya APK downloads for you.

Old Versions of Tsara Kalaman Soyayya

APKPure icon

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies