Mu koyi Tsara kalaman Soyayya cikin Sauki, Yadda ake Soyayya
Alamomin da suke nuna cewa mace tana son namiji
Zata riƙa neman taga cewa tayi maka magana, misali ta hanyar yi maka wasu tambayoyi akan abubuwan data sani.
Zata riƙa yawan yi maka murmushi akan abubuwan da yin murmushi akan su bai da wani muhinmanci.
Zata riƙa yawan taɓa gashin kai sa'ilin da weź yin magana dakai.
Zata riƙa yawan gyaran jikin ta a lokacin da weź tare da kai.
Zaka riƙa yawan haɗuwa da ita gurare mabanbanta.
Zaka fahimci cewa bata ruɗewa idan tana magana a gaban wasu mazajen amma kai kuma tana ruɗewa idan tana yin magana da kai.
Zamu koyi abubuwa kamar haka a cikin wannan littafin
*Cara Kalaman Soyayya
*Tsantsar Soyayya
*Mu tak juna
*Muyi Soyayya
*Mu koyi Soyayya

What's new in the latest 1.1.0
*Littafin Koyon Soyayya
*Mu koyi Soyayya
*Muyi Soyayya
*Kalamn Soyayya
Informacje Tsara Kalaman Soyayya APK

Stare wersje Tsara Kalaman Soyayya
Tsara Kalaman Soyayya 1.1.0
Tsara Kalaman Soyayya 9.8

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure
Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!