Tatsuniyoyin Hausa

Tatsuniyoyin Hausa

Abrahamjr
Sep 8, 2024
  • 22.2 MB

    File Size

  • Android 5.0+

    Android OS

About Tatsuniyoyin Hausa

Littafin Tatsuniyoyi na Hausa

Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.

Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,

1.Dandali

2.Dakin wata tsohuwa

3.Daki ko zauren dattijo

4.Dakin kwanan samari

Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki , da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.

misalin tatsuniya

*Tatsuniyar gizo da koki

*Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.

sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.

Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app.

Mungode!!

Show More

What's new in the latest 7.1.0

Last updated on Sep 8, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Show More

Videos and Screenshots

  • Tatsuniyoyin Hausa poster
  • Tatsuniyoyin Hausa screenshot 1
  • Tatsuniyoyin Hausa screenshot 2
  • Tatsuniyoyin Hausa screenshot 3
  • Tatsuniyoyin Hausa screenshot 4

Tatsuniyoyin Hausa APK Information

Latest Version
7.1.0
Android OS
Android 5.0+
File Size
22.2 MB
Developer
Abrahamjr
Available on
Safe & Fast APK Downloads on APKPure
APKPure uses signature verification to ensure virus-free Tatsuniyoyin Hausa APK downloads for you.

Old Versions of Tatsuniyoyin Hausa

APKPure icon

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies