Tatsuniyoyin Hausa
22.2 MB
Ukuran file
Android 5.0+
Android OS
Tentang Tatsuniyoyin Hausa
Littafin Tatsuniyoyi na Hausa
Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.
Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari
Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki, da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.
misalin tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.
sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.
Dan Allah kada ku manta kuyi menilai aplikasi na wannan.
Mungode !!
What's new in the latest 7.1.0
Informasi APK Tatsuniyoyin Hausa
Versi lama Tatsuniyoyin Hausa
Tatsuniyoyin Hausa 7.1.0
Tatsuniyoyin Hausa 7.0.0
Tatsuniyoyin Hausa 6.2
Tatsuniyoyin Hausa 6.1
Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi Google Play
Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!