Abincin Gargajiya Na Hausawa
Mengenai Abincin Gargajiya Na Hausawa
Saya tidak tahu apa-apa yang berkaitan dengan hausawa tun lokacin iyaye da kakanni
Kalmar al'ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato "ADATAN" wadda take nufin dabi'a da aka saba da ita. Wannan ne Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al'ada fa harshen Hausa. Untuk! Yanzu idan Bahaushe ya ce al'ada me yake nufi? Seorang tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al'ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita, ta yau da kullum.
Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;
1- 'Danwake
2- Dankali
3- kunu / koko
4- Ƙuli-Ƙuli
5- Zogale
6 jam lepas
7- Gyada
8- Nakiya
9- Tuwon salla
10- Dambu
11- Dibilan
12- Alkaki
13- Masa / waina
14- Kunun zaƘi
15- Dawo
16- Safala (gayan tuwo)
17- Bula
18- Rogo
19- Tuwon masara
20- Maye-maye
Da Sauransu ....
Kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode ..
What's new in the latest 3.0.0
Maklumat APK Abincin Gargajiya Na Hausawa
Versi lama Abincin Gargajiya Na Hausawa
Abincin Gargajiya Na Hausawa 3.0.0
Abincin Gargajiya Na Hausawa 2.1
Abincin Gargajiya Na Hausawa 2.0
Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure
Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!