Abincin Gargajiya Na Hausawa

Abincin Gargajiya Na Hausawa

Abrahamjr
13/06/2024
  • 22.5 MB

    Tamaño de archivo

  • Android 4.4+

    Android OS

Acerca del Abincin Gargajiya Na Hausawa

Ire iren abincin gargajiya na hausawa tun lokacin iyaye da kakanni

Kalmar al'ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato "ADATAN" wadda tomar nufin dabi'a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al'ada fa harshen Hausa. ¡A! Yanzu idan Bahaushe ya ce al'ada me yake nufi? A tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al'ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita, ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;

1- 'Danwake

2- Dankali

3- kunu / koko

4- Ƙuli-Ƙuli

5- Zogale

6- Tuwon kulli

7- Gyada

8- Nakiya

9- Tuwon salla

10- Dambu

11- Dibilan

12- Alkaki

13- Masa / waina

14- Kunun zaƘi

15- Dawo

16- Safala (gayan tuwo)

17- Bula

18- Rogo

19- Tuwon masara

20 - Maye-maye

Da Sauransu ....

Kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode ..

Mostrar más

Novedades más recientes 3.0.0

Last updated on 13/06/2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostrar más

Vídeos y capturas de pantalla

  • Abincin Gargajiya Na Hausawa Poster
  • Abincin Gargajiya Na Hausawa captura de pantalla 1
  • Abincin Gargajiya Na Hausawa captura de pantalla 2
  • Abincin Gargajiya Na Hausawa captura de pantalla 3
  • Abincin Gargajiya Na Hausawa captura de pantalla 4
  • Abincin Gargajiya Na Hausawa captura de pantalla 5
  • Abincin Gargajiya Na Hausawa captura de pantalla 6
  • Abincin Gargajiya Na Hausawa captura de pantalla 7

Información de Abincin Gargajiya Na Hausawa APK

Última Versión
3.0.0
Categoría
Comer y beber
Android OS
Android 4.4+
Tamaño de archivo
22.5 MB
Desarrollador
Abrahamjr
Descargas seguras y rápidas de APK en APKPure
APKPure utiliza verificación de firmas para garantizar descargas de Abincin Gargajiya Na Hausawa APK libres de virus para ti.

Versiones Antiguas de Abincin Gargajiya Na Hausawa

APKPure icono

Descarga rápida y segura a través de APKPure App

¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!

Descargar APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies