Yayana Mijina - Hausa Novel

Yayana Mijina - Hausa Novel

Abrahamjr
Sep 8, 2023
  • 21.7 MB

    Tamanho do arquivo

  • Android 4.4+

    Android OS

Sobre este Yayana Mijina - Hausa Novel

Yayana Mijina Novel Na Hausa Kyauta

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa professor ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa.

Wani daki escada naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da jornal a hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki,?eh mama, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki.

Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki labarin família dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba.

Shekaru asirin da suka wuce.

Mostrar mais

Novidades em 7.0.0 mais recente

Last updated on Sep 8, 2023
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostrar mais

Vídeos e capturas de tela

  • Yayana Mijina - Hausa Novel Cartaz
  • Yayana Mijina - Hausa Novel imagem de tela 1
  • Yayana Mijina - Hausa Novel imagem de tela 2
  • Yayana Mijina - Hausa Novel imagem de tela 3
  • Yayana Mijina - Hausa Novel imagem de tela 4

Informações sobre Yayana Mijina - Hausa Novel APK

Última Versão
7.0.0
Android OS
Android 4.4+
Tamanho do arquivo
21.7 MB
Desenvolvedor
Abrahamjr
Downloads seguros e rápidos de APK no APKPure
O APKPure usa verificação de assinatura para garantir downloads de APK Yayana Mijina - Hausa Novel sem vírus para você.

Versões Antigas de Yayana Mijina - Hausa Novel

APKPure ícone

Baixar de Forma Rápida e Segura via APKPure App

Um clique para instalar arquivos XAPK/APK no Android!

Baixar APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies