Matsalolin Dake Cikin Aure
22.3 MB
Tamanho do arquivo
Android 4.4+
Android OS
Sobre este Matsalolin Dake Cikin Aure
Matsalolin Aure Da Maganinsu A Kasar Hausa
Akwai matsalolin maza de yawa wanda yake haddasa rashin zaman lafiya a cikin aure ko kuma saki. Su ne kamar haka:
-Karya: Wasu mazan suna yi wa matayen da za su aura karya ta hanyar nuna masu cewa sun mallaki wani abun duniya wanda a zahiri kuma babu abin, é kuma matar za ta soka tara de kwadayin samun wannan abun bayan yi aure. Idan macen ta je gidan mijin kuma ta sami a kasin abin da yake fada mata to dole za su samu matsala wanda daga karshe dole za ta ce ya sake k ko kuma su zauna cikin matsala kullum.
-Rashin Kulawa: Você gosta de fazer haza baba kulawa da matansu, wanda ita kuma maça babu abin de tomar tão sama da kulawa, idan har ya zama ba ka iya kulawa da bukatar matarka kamar abin da ya shafi abinci, sutura da sauran bukatunta, para distribuir za su sami matsala por mijinta wanda zai iya kawo rabuwarsu. Kulawa ta biyu kuwa ita, duk maça tana son a ce mijinta yana ba lokacinta wajen debe mata kewa, zama da dominam jin ra'ayinta da kuma bukatunta, sannan kuma ka tabbatar mata cewa lallai kana sonta wanda hakan shima ya yi kari ka um cikin maza. Wannan matsalace babba wanda rashin samun hakan yana kawo matsala sosai har a kai ga rabuwa.
- Rashin Tsafta: Duk maça tana filho ta ga mijinta yana da tsafta de kuma kula de jikinshi, kamar yanda namiji, então você ga matarshi de tsafta kullum haka ita pode levá-lo, amma za ka samu cewa hausawa da yawa ba su da tsafta, wasu kuma suna da amma ba su yi sai za su fita kasuwa ko aiki, ba dai cikin gidansu ba, ba su yi don matansu wanda wannan shima yana kawo matsala ko kuma rabuwa.
- Cin Amana: Da yawa daga cikin maza suna ci amanar matan ta ta hanyar neman matan banza wanda wasu lokutan sai ka samu cewa mace ta kama mijinta da matar banza ko e cidin gidanta ko kuma waje wanda wannan yana kawo rabuwar aure.
- Zargi: Maza da yawa su kan yi zargin matansu e kan abin da ya zamanto su matan ba aikatawa, kamar neman maza, sata, ko makamancin haka wanda wannan shima yana raba aure sosai.
- Yin Aure Don Wani Dalilin Akasin Soyayya: Maza su kan yi don wani dalili na abin duniya, wasu mazan suna yin aure don kwadayin cewa yarinyar mahaifinta yana de abun duniya, kuma ba za su sami dammar shiga dik wannan sun auri diya a gidan. Idan an yi auren ba su sami abin da suke za to ba, sai su sa ta. Idan kuma sun samu para za a sami matsala har a yi saki saboda matar ta san cewa kudin babanta ne. Haka kuma wasu mazan su kan yi é don yana yin sigar maça ko kuma sha'awa wanda idan tasami lokaci a wajen ka dole za ta canza shi kuma daga wannan lokacin zai ji baya filho ganin ta saboda du bubuwan da ke daukar hankali a tara da é um yanzu babu su, para sai su fara samun matsala wanda daga karshe sai saki.
-Matsalar Iyaye: Um kasar hausa, iyayen su kan ba matsala sosai a cikin aure, misali, za ka samu cewa da miji da mata suna son junansu, amma wani lokacin za ka ga iyayen mijin sun takura kan cewa sai yaay kuma ba tara de wata hujja ba wanda za a gamsu da ita, ko kuma su takura mata har daga karshe ta gaji ta ce mijin sai ya sake ta, é ma kuma iyayenta suna iya sawa sai sake ta saboda babu dalili. -Matsalar Yan'uwa: Lokuta de yawa yan'uwan miji suna kawo matsala aure, kamar takurawa macen, nuna mata kiyayya, yi mata sharri da sauran ire-iren wadannan wanda daga karshe sai ka ga sun rabu e kashe auren.
-Matsalar Abokai;
Mata suna de matsaloli de yawa wanda yake kawo masu rabuwar aurensu, daga cikin matsalolin ga wasu kamar haka:
- Kwadayi
- Rashin Biyayya
- Rashin Iya Kwalliya, Abinci, Magana Da Kuma Tsafta Kwalliya
- Abinci
- Iya Magana
- Tsafta
- Rashin Godiya
- Gasa
- Wulakanci Mata
Novidades em 5.1.0 mais recente
Informações sobre Matsalolin Dake Cikin Aure APK
Versões Antigas de Matsalolin Dake Cikin Aure
Matsalolin Dake Cikin Aure 5.1.0
Matsalolin Dake Cikin Aure 5.0.0
Matsalolin Dake Cikin Aure 4.2
Matsalolin Dake Cikin Aure 4.1
Baixar de Forma Rápida e Segura via Google Play App
Um clique para instalar arquivos XAPK/APK no Android!