Maganin Bushewar Gaba
Sobre este Maganin Bushewar Gaba
Menene Maganin Bushewar Gaban Mace Dana Namiji
Kamar yadda ku ka sani, shi wannan batu anyi shi ne mafi aka sari don matan aure zalla, dom ba su shawarwari ta kowane bangre na praia ta yadda za su samu su inganta raiuwarsu, kamar gyara zamantakewarsu da mazajensu da mu'amalarsu ta bangaren girki Tsafta, gyaran gida, da gyaran jiki, ir a abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci dom inganta lafiyar jikinmu da samun dauwamammiyar ni'ima da kuzari a jikkunanmu.
To, Uwargida wannan lokaci shafin namu zai dan cano duo da wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko rabino-rabi ba mu gama kawo su ba, amman za mu waiwayi wani bangaren, inyaso wani lokacin kuma sai mu dawo bangaren gyaran fata.
Da yawa mata su na yawan kawo min korafin daukewar ni'ima jikinsu, wato bushewar gaba, dawewar sha'awa yayin jima'i, wanda yawancinsu su kan ce da ba haka su ke ba; lokaci guda su ka ji dom kasance um hakan.
* Bushewar Gaba
Maça Gaban Bushewar
* Bushewar Gaban Na Miji
* yadda ake dawo da ni'imar mace
* Abubuwan da suke dawo da ni'imar mace
* Magungunan dawo da ni'ima wajen gamsar da miji ...
Wannan app anyishi não é o mais ...
Mungode.
Novidades em 5.2 mais recente
Informações sobre Maganin Bushewar Gaba APK
Versões Antigas de Maganin Bushewar Gaba
Maganin Bushewar Gaba 5.2
Maganin Bushewar Gaba 5.1
Maganin Bushewar Gaba 5.0
Baixar de Forma Rápida e Segura via Google Play App
Um clique para instalar arquivos XAPK/APK no Android!