Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

AdamsDUT
Apr 17, 2020
  • 6.7 MB

    Dung lượng tệp

  • Android 4.1+

    Android OS

Giới thiệu về Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tarihin manzon tsira Annabi Mohammad tsira da aminci Allah su tabbata một gareshi.

Ứng dụng Wannan yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (SWA), wanda wani shahararen marubucin tarihi ya wallafashi da harshen larabci.Shine aka fassara shi izowa harshen haharar ).

Littafin ya kunshi gundrin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kada kai kai kai kai kai kai kai kai kai kai kai kai kai (CÁI CƯA).

ứng dụng ina fatan wannan wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.

 Don Allah idan har kajin Dadin amfani da wannan ứng dụng kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.

Takaiccen tarihin manzon Allah.

Manzo Muhammad Al-Habib an Abdullahi (Sallallahu alaihi wa sallam).

Muhammad Abdan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ) Nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi an Abdu-Manaf an Zuhrata an Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), một ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: Một aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.

Koyarwarsa: ya zo da daha kahara kahaaaaaaaaa nhìn chằm chằm shi.

Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a Journeye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi Hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal sex shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar embedirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar-hah

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu' yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya' yar Dudan (Ummu Sharik daar Abu Sufyan (Ummu Habactus) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab' yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna' yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya'

'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Ammominsa: Tara ne, su 'ya'yan AbdulMuxallib ne: Al-haris da Zubair da Abu Xalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam da Abu Lahab da Abbas.

Hiển thị nhiều hơnHiển thị ít hơn

What's new in the latest 2.2

Last updated on 2020-04-18
Bug fix

Thông tin APK Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Phiên bản mới nhất
2.2
Android OS
Android 4.1+
Dung lượng tệp
6.7 MB
Nhà phát triển
AdamsDUT
Tải APK an toàn và nhanh chóng trên APKPure
APKPure sử dụng xác minh chữ ký để đảm bảo tải APK miễn phí virus cho Tarihin Manzon Allah (S.A.W).

Phiên bản cũ của Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tải xuống siêu nhanh và an toàn thông qua Ứng dụng APKPure

Một cú nhấp chuột để cài đặt các tệp XAPK/APK trên Android!

Tải về APKPure