Addu'o'i
เกี่ยวกับ Addu'o'i
Nagartattun addu'o’i daga bakin manzon tsira Annabi Muhammadu (SAW) da Al Qur'an
Manzon Allah tsira da aminin Allah su tabbatar a gare sha ya kasance yana yawan ambaton Allah da tunawa da Shi a koda yaushe, kuma a duk halin daya samu kansa ciki.
Haka zalika yana koyar da sahabbansa yadda zasu dinga ambaton อัลเลาะห์ da kasancewa cikin shinkin
tunaninsa Mun dan tsakuro muku kadan daga cikin addu’o da Annabi ya kanyi a lokutta daban daban
1- (Allahumma rzuqni ḥubbuka, wa ḥubba man yanfa`uni ububhu `indak. Allahumma ma razaqtani mimma uḥibbu faj'alhu quwwatan li fima tuḥibb. “ (Tirmidhi)
'Ya Ubangiji ka sada ni da soyayyar ka, da soyayyar sauran mutane da zata amfane ni, ka sanya duk abinda ka azurtani da shi ya zamto zai kafafa ka, คุณอัลลอฮ ab alkhairi a gare ni. 'Tirmizi ya ruwaito
What's new in the latest 1.1
ข้อมูล Addu'o'i APK
Addu'o'i รุ่นเก่า
Addu'o'i 1.1
การดาวน์โหลดที่รวดเร็วและปลอดภัยเป็นพิเศษผ่านแอป APKPure
คลิกเพียงครั้งเดียวเพื่อติดตั้งไฟล์ XAPK/APK บน Android!