Sheikh Aminu Daurawa - Manyan

Sheikh Aminu Daurawa - Manyan

engrshams
Dec 8, 2020
  • 95.6 MB

    Rozmiar Pliku

  • Android 4.1+

    Android OS

O Sheikh Aminu Daurawa - Manyan

Wannan aplikacja yana dauke da wasu Manyan lekcoci masu fadakarwa daga Sheikh daurawa.

Aplikacja nie wymaga połączenia z Internetem (działa w trybie offline), a jakość głosu jest bardzo wysoka. Wystarczy pobrać i zacząć słuchać nawet w trybie offline.

-------

Wannan aplikacja yana dauke da wasu zababun Manyan lekcoci masu fadakarwa daga Sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa. Wykłady z sune kamar haka:

Szejk Aminu Ibrahim Daurawa - Harshenka Alkalinka Mp3

Szejk Aminu Ibrahim Daurawa - Kaluben Matasa Mp3

Shine muka ga ya dace muyi aplikacja wanda mutane zasu su saurara a saukake.

Allah ya sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da manzon w dominacji karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da Kuma amfani daga abin da muka saurara.

Bayan bayani akan Harshenka Alkalinka Mp3 od Kuma Kaluben Matasa Mp3, akwai wykłady na temat Sheikh ibrahim aminu daurawa da Kuma karatuttuka a cikin wannan manhaja idan akayi duba (wato in anyi sacin „rrnapps” a play play).

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma i iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Za kuma i iya samun Karatun Al-Koran, który był znany jako Koran Makaranta.

Don Allah idan ma kaji dadin wannan aplikację a taimaka a yi dzieląc się na Facebooku, WhatsApp, Twitter, Instagram da Sauran media społecznościowe dominują Sauran Yan uwa muzułmanie na to, że pobieranie amfana.

Kada kuma a manta ayi ocena na wannnan aplikacji pięć gwiazdek.

Kadan daga cikin tarihin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa,

TARIHIN SHEIKH AMINU DAURAWA KANO: -

Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, unguwar Fagge, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba’in, kuma yana karantar da ilimi a zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana’ar dinki, domin Dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa’adatu Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Jest to ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, cikin garin Kano, gida mai lamba 32 unguwar kofar Mazugal, a karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi a lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini, a wajen wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na ilimi da fannoninsa daban-daban. Wadannan manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa a wajensa.

6. Szejk Auwal Isa „Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith a wajensa.

7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir a wajensa.

8. Szejk Idi Kajjin „Yan Awaki, wanda na yi hadis da lugga a wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu a wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu a wajensa.

11. Szejk Usman Gwammaja, layin azara, wanda na yi hadis da lugga da fiqihu da tarikh a wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi a wajensa. Allah ya ji qansa da Rahama!

12. Szejk Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga a wajensa. Wannan malami, wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu’ara’ul Jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai daban daban a duniya.

Mungode. Ayi saurare lafiya.

Pokaż więcej

What's new in the latest 2.9

Last updated on 2020-12-09
*This Update includes bug fixes and improvements
Pokaż więcej

Filmy i zrzuty ekranu

  • Sheikh Aminu Daurawa - Manyan  plakat
  • Sheikh Aminu Daurawa - Manyan  screenshot 1
  • Sheikh Aminu Daurawa - Manyan  screenshot 2
  • Sheikh Aminu Daurawa - Manyan  screenshot 3
  • Sheikh Aminu Daurawa - Manyan  screenshot 4
  • Sheikh Aminu Daurawa - Manyan  screenshot 5
  • Sheikh Aminu Daurawa - Manyan  screenshot 6
  • Sheikh Aminu Daurawa - Manyan  screenshot 7
APKPure ikona

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure

Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!

Pobierz APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies