Fassarar Littafin Arbauna Nawawi, een Fassarashi ne daga Larabci zuwa yaren Hausa
* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin amfan Haus Larabci een dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa een cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa een kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu een saukake.

What's new in the latest 1.0
- Sabon Design
- Mai Saukin Karatu
- Gyaran Wasu Kurakurai
Fasarar Littafin Arbauna Hausa APK -informatie

Oude versies van Fasarar Littafin Arbauna Hausa
Fasarar Littafin Arbauna Hausa 1.0

Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app
Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!