Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

AdamsDUT
Apr 17, 2020
  • 6.7 MB

    파일 크기

  • Android 4.1+

    Android OS

Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 정보

Tarihin manzon 치라 안나비 모하마드 tsira 다 aminci 알라 스와는 gareshi을 tabbata.

완난 응용 프로그램 yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (SWA), 완다 와니 shahararen marubucin tarihi ya wallafashi da harshen larabci. Shina 일명 fassara shi izowa harshen hausa dom amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Mantari ).

Littafin ya kunshi gundrin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai, ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai nannan littafi yafi bada karfi akan kafuwar musulunci da kuma rayuwar 라마다 (보았다).

이나 fatan wannan 응용 프로그램 완다 akayi시 돈 sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.

 돈 알라 이단 하 카진 다딘 암 파니 다 완난 응용 프로그램 카이 코 카리 카 야 다시 돈 와수 수마 수 암 파나.

Takaiccen 타르 힌 만존 알라.

Manzo Muhammad Al-Habib 님이 Abdullahi (Sallallahu ʿalaihi wa sallam)에 있습니다.

무하마드 압둘라 히, 압둘-무리 알비, 하시 미, 압두-마나 피, 우스 이세이 ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga 안 나비 이브라힘, alaihi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa : Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi 및 Abdu-Manaf 및 Zuhrata 및 Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa : 아부 이브라힘 아불 카심.

Laqabinsa : Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra ' 아라 자임과 아스 샤이 드, 알무 바시르, 안나 자르와 아드 다이 다 사란 수.

타리 힌 haihuwarsa : 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), ce, 12 ga watan da aka ambata. 우린 하이 후와 르사 : 막카. Aikoshi : 아이코시 Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.

koyarwarsa : ya zo da daidaida tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kuma 무술 미 수카 카르 바 다가 가 레시.

Mu'ujizozinsa : Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Kiransa : Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. hijirarsa : ya yi hijira daga 막카 즈와 마디나 farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 dai aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Yaqoqinsa : Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune : Badar-Uhud-Al-khandak (Ahzab)-카이바-후나 이니.

Matansa : KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne : Saudatu'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya'yar Dudan (Ummu Sharik) 다 하프 사 야르 Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) 다 Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab'yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna'yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya'yar Huyayyi xan Akhdabl.

'Ya'yansa : 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) 및 wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Ammominsa : Tara ne, su 'ya'yan AbdulMuxallib ne : Al-haris da Zubair, Abu Xalib, Hamza, Al-Gaidak, Dirar Al-muqawwam, Abu Lahab da Abbas.

더 보기

What's new in the latest 2.2

Last updated on 2020-04-18
Bug fix
더 보기

비디오 및 스크린 샷

  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 포스터
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 스크린샷 1
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 스크린샷 2
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 스크린샷 3
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 스크린샷 4
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 스크린샷 5
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 스크린샷 6
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 스크린샷 7

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)의 오래된 버전

APKPure 아이콘

APKPure 앱을통한매우빠르고안전한다운로드

한번의클릭으로 Android에 XAPK/APK 파일을설치할수있습니다!

다운로드 APKPure
thank icon
사용자 환경을 개선하기 위해 이 웹 사이트의 쿠키 및 기타 기술을 사용합니다.
이 페이지의 링크를 클릭하면 당사의 개인 정보 보호 정책쿠키 정책에 동의하는 것입니다.
더 알아보기