Littafin Hausa Hisnul Muslim

Littafin Hausa Hisnul Muslim

AAARSOFTWARE
Aug 28, 2024
  • 25.7 MB

    Ukuran file

  • Android 7.0+

    Android OS

Tentang Littafin Hausa Hisnul Muslim

Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja ...

* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Terima kasih, Allah, tabbata dan Manzon Allah, Annabi Muhammad dan iyalansa da sahabbansa baki daya.

* Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Syekh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i di gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da ingin zamanin dominan isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata kuke bukatar ku karanta ... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami (wato karanta larab a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin

Tampilkan Selengkapnya

What's new in the latest 1.1.0

Last updated on 2024-08-28
- Sabon Version
- Kara Gyaran Saukin Karatu
- Gyaran Kuskure
Tampilkan Selengkapnya

Video dan tangkapan layar

  • Littafin Hausa Hisnul Muslim poster
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 1
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 2
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 3
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 4
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 5

Versi lama Littafin Hausa Hisnul Muslim

ikon APKPure

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies