Samfuran Kalaman Soyayya

Abrahamjr
31/08/2024

عن Samfuran Kalaman Soyayya

Samfuran Kalaman soyayya da dumi duminsu

Wasu daga cikin kalaman da saurayi zai burge budurwa dasu wanda zasu taimaka matuka wajen burge yan mata da samari a Wantan zamani.

Akwai zafafan kalamai da muka shirya cikin Wantan manhaja wanda koda mutum bai taba tunkarar budurwa ba zasu taimakeshi matuka wajen yin nasara.

Saboda haka ga Wasu daga cikin abubuwan dawann app ya kunsa:

1. يادا أك صويا

2. يادا أك جين صويا

3. سويار جاسكيا

4. كالامان ماسويا

5. بورج بودروا

Wadannan dama suaransu duk suna a ciki, saboda haka kada ku manta ku turawa yan uwa don suma su amfana.

عرض المزيدعرض أقل

What's new in the latest 7.2.0

Last updated on 31/08/2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

الإصدارات القديمة لـ Samfuran Kalaman Soyayya

قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure

قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!

تحميل APKPure