Tafsirin 꾸란 마이 girma daga bakin 셰이크 Abdur Razaq 야 하야 Haifan
Wannan manhaja ya dan uwa musulmi/ma tana dauke da karatun malam Yahaya Haifan.daukoshi ka saurari karatun malam ka amfana batare da komai ba. kuma bayan haka wannan manhaja na dauke da Tafsirin malam ne guda biyu kuma in shaa Allah zamu iyo babban manhaja ta malam tare da cikakkun Tafsirin sa wata Malam Yahaya Haifan. Nayi manhajoji da yawa da zakayi downloading domin ka amfana, na karatun Alqurani da dai sauransu. Allah yayi mana jagora ameen.