Super AceAmfanin Zuma Da Girfa

Super AceAmfanin Zuma Da Girfa

  • 32.7 MB

    Dimensione

  • Android 6.0+

    Android OS

Informazioni su Super AceAmfanin Zuma Da Girfa

Kadan Daga Cikin Amfanin Zuma Da Garin Girfa

AMFANIN ZUMA GA DAN ADAM

Zuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen itace ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudan-zuma ke tsotsowa (nectar) dom sarrafa ruwan zuma. Mutane na amfani da zuma a matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, un vero surrealista Alqur'ani maigirma - akwai surah mai sunan kudan zuma - wato Surat An-Nahl. Allah (S.W.A.) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam a cikin wannan surah "... waraka ce ga mutane." (An Nahl: 69).

Hakika Kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai.

Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:

1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (batteri e funghi) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin.

2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha.

3. Tana taimaka ma mai-mura, tari, atishawa da sauran matsalolin sanyi.

4. Maganin gudawa ce.

5. Maganin gyambon ciki - Ulcera.

6. Tana karfafa garkuwar jiki.

7. Tana rabbia hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan aka hadata da Kirfat (cannella).

8. Tana sanya kuzari a jiki.

9. Tana rabbia nauyin kiba. Shan ruwa mai-`dumi da lemun tsami tara da zuma kafin aci komi da safe zai taimaka wajen rage `kiba.

10. Tana saukaka Narkewar Abinci Ga Masu fama da Rashin Narkewar Abinci.

11. Tana rage kumburi mai sanya waje yayi kalar ja da radadin ciwo.

12. Tana kyautata lafiyar kwalwa.

* Amfanin Zuma

* Amfanin Girfa (polvere di cannella)

* Miele

* Cinannamon in polvere

* Menene Cannella in polvere a Hausa

Kada Ka Manta Kuyi tasso di app wannan

13. Tana gyara fata da rage kurajen

fuska (brufoli) idan ana shafa ta.

Mostra Altro

What's new in the latest 5.1.2

Last updated on Oct 1, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostra Altro

Video e screenshot

  • Poster Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
  • 1 Schermata Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
  • 2 Schermata Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
  • 3 Schermata Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
  • 4 Schermata Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
  • 5 Schermata Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
  • 6 Schermata Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
  • 7 Schermata Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
Icona Google Play

Download super veloce e sicuro tramite l'app Google Play

Basta un clic per installare i file XAPK/APK su Android!

Scarica Google Play
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies