Maganin Bushewar Gaba

Maganin Bushewar Gaba

Abrahamjr
Dec 13, 2021
  • 3.5 MB

    Ukuran file

  • Android 4.1+

    Android OS

Tentang Maganin Bushewar Gaba

Menene Maganin Bushewar Gaban Mace Dana Namiji

Kamar yadda ku ka sani, shi wannan batu anyi shi ne mafi alias sari don matan aure zalla, domin ba su shawarwari ta kowane bangare na rayuwarsu ta yadda za su samu su inganta rayuwarsu, kamar gyara zamantakewarsu da mazajensu da mu'amalarsu ta bangaren girki , tsafta, gyaran gida da gyaran jiki, irin abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci domin inganta lafiyar jikinmu da samun dauwamammiyar ni'ima da kuzari a jikkunanmu.

Untuk, Uwargida wannan lokaci shafin namu zai dan canja salo duk da wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko rabin-rabi ba mu gama kawo su ba, amman za mu dan waiwayi wani bangaren, inyaso wani lokacin kuma sai mu dawo bangaren gyaran fata.

Da yawa mata su na yawan kawo min korafin daukewar ni'ima a jikinsu, wato bushewar gaba, da daukewar sha'awa yayin jima'I, wanda yedchinska kan kan ce da ba haka su ke ba; lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan.

* Gaba Bumi

* Bushewar Gaban Mace

* Bushewar Gaban Na Miji

* yadda ake dawo da ni'imar mace

* Abubuwan da suke dawo da ni'imar mace

* Magungunan dawo da ni'ima wajen gamsar da miji ...

Aplikasi Wannan anyishi ne don ilimantarwa ...

Mungode.

Tampilkan Selengkapnya

What's new in the latest 5.2

Last updated on Dec 13, 2021
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Tampilkan Selengkapnya

Video dan tangkapan layar

  • Maganin Bushewar Gaba poster
  • Maganin Bushewar Gaba screenshot 1
  • Maganin Bushewar Gaba screenshot 2
  • Maganin Bushewar Gaba screenshot 3
  • Maganin Bushewar Gaba screenshot 4
  • Maganin Bushewar Gaba screenshot 5

Versi lama Maganin Bushewar Gaba

ikon Google Play

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi Google Play

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh Google Play
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies