Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa

Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa

AdamsDUT
Jul 17, 2020
  • 71.0 MB

    Taille de fichier

  • Android 4.1+

    Android OS

À propos de Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa

saurari katuttuka da nasihu daga bakin Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan

Application Wannan na dauke da karatun babban malamin sunna wato Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigéria. .Muna aduar Allah (SWA) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.

Bayan karatutuka na Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan aka yi searchin (adamsdut) un magasin de jeux, karatuttukan sune kamar haka

cheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3, cheikh Jafar Mahmud Adam tafser, cheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3,

les cours du cheikh Mohammmad Abani Zaria, les cours du cheikh Ali Isah Fantami, la récitation du coran du cheikh Ahmad sulaiman,

cheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3, cheikh Hafiz Yahuza Bauchi récitation du Coran, Sheikh ibrahim Aminu daurawa conférences,

Cheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi, cours de cheikh mohammad bin usaman kano,

cheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu, cheikh haruna kabiru gombe.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran médias sociaux domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi téléchargement su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application cinq étoiles.

Voir plus

What's new in the latest 2.5

Last updated on 2020-07-17
New version with new features
Voir plus

Vidéos et captures d'écran

  • Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa Affiche
  • Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa capture d'écran 1
  • Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa capture d'écran 2
  • Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa capture d'écran 3
  • Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa capture d'écran 4
  • Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa capture d'écran 5
Google Play icône

Téléchargement super rapide et sûr via l'application Google Play

Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!

Téléchargement Google Play
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies