FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

  • 10.0

    1 Reviews

  • 1.2 MB

    File Size

  • Android 3.0+

    Android OS

About FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

Fassara Littafin Kawa:idi, Littafin Tauhidi, wato Kadaita Allah.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.
Show More

What's new in the latest 1.0

Last updated on Jun 15, 2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Show More

Videos and Screenshots

  • FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI poster
  • FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI screenshot 1
  • FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI screenshot 2

Old Versions of FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

Google Play icon

Super Fast and Safe Downloading via Google Play App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download Google Play
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies