Kula Da Miji

Kula Da Miji

Afri-Florecer
28/08/2024
  • 21.7 MB

    Tamaño de archivo

  • Android 4.4+

    Android OS

Acerca del Kula Da Miji

Yadda Zan Kula Da Miji Na

Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!

Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki shine abunda yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.

Amma en ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa.

- Ki bashi abinci a baki

- Ki bashi ruwa ya sha

- Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi

- Ki kai masa ruwan wanka

- Ki kuma cuda masa bayansa

- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai

- Ki kwantar masa da hankali

- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki

- Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe

- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi

- Ki girmama dukkan 'yan uwansa da abokansa

- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya.

Domin samu cikakken bayani sauke wannan app sannan kayi rate nasa

Mungode.

'Yar uwa da xaki gane, wadannan sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba.

Allah yasa mu dace, amén!!

Mostrar más

Novedades más recientes 6.2.0

Last updated on 28/08/2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostrar más

Vídeos y capturas de pantalla

  • Kula Da Miji Poster
  • Kula Da Miji captura de pantalla 1
  • Kula Da Miji captura de pantalla 2
  • Kula Da Miji captura de pantalla 3
  • Kula Da Miji captura de pantalla 4
  • Kula Da Miji captura de pantalla 5

Información de Kula Da Miji APK

Última Versión
6.2.0
Android OS
Android 4.4+
Tamaño de archivo
21.7 MB
Desarrollador
Afri-Florecer
Disponible en
Descargas seguras y rápidas de APK en Google Play
Google Play utiliza verificación de firmas para garantizar descargas de Kula Da Miji APK libres de virus para ti.

Versiones Antiguas de Kula Da Miji

Google Play icono

Descarga rápida y segura a través de Google Play App

¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!

Descargar Google Play
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies