Wa'azin Kasa A Jama'are

Wa'azin Kasa A Jama'are

Afri-Florecer
2024年10月11日
  • 69.9 MB

    文件大小

  • Android 5.0+

    Android OS

关于Wa'azin Kasa A Jama'are

Wa'azin Kasa da Kasa A Birnin Jama'are Dake Jihar Bauchi

Wa'azin Kasa da aka Shiryawa a garin Jama'are Wanda ya samu halartar manya manyan Malaman izalah Karkashin Jagorancin Shuganta Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir。

Ga kadan Daga Cikin jerin maluman da suka samu halarta;

1. Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir

2. Sheikh Yusuf Sambo Rigachikum

3. Sheikh Sa'idu Hassan Jingir

4. Sheikh Salihu Sulainan Ningi

5. Sheikh Abdulnaseer Abdulmuhuwi

6. Sheikh Abubakar Salihu Zariya

7. Sheik Abubakar Usman Mabera

Da sauransu ......

Ayi Sauraro lafiya ......

更多

最新版本6.0.0的更新日志

Last updated on 2024年10月11日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
更多

视频和屏幕截图

  • Wa'azin Kasa A Jama'are 海报
  • Wa'azin Kasa A Jama'are 截图 1
  • Wa'azin Kasa A Jama'are 截图 2
  • Wa'azin Kasa A Jama'are 截图 3
  • Wa'azin Kasa A Jama'are 截图 4

Wa'azin Kasa A Jama'are历史版本

Google Play 图标

在Google Play上极速安全下载应用

一键安装安卓XAPK/APK文件!

下载 Google Play
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies